Didda An Hana Amfani Da Twitter Yan Najeriya Na Mu’amala Dashi

Spread the love

Yan Najeriya da dama na ci gaba da mu’amala da shafin Twitter bayan da suka kauce wa barazanar da gwamnati ta yi na cafke tare da gurfanar da duk wanda aka kama da karya dokar hana amfani da shafin na Twitter.

Advertisement
Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*